https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Gaskiya abunda wasu mutanen suke bai dace ba wasu Wai da sunan comedy wasu Kuma Wai sana’a.

Yanzu Kalli irin wannan abu ya dace ace yayan hausawa suke irin wadannan abubuwa..

yakamata ace hukumar hisba ta dau mataki Mai tsanani akan irin hakan domin gujewa lalacewar al’ummar Musulmai ace irin haka na faruwa a arewa abinda muke gani a wasu ya kuna har yafara zuwa gurin mu.

Mudai muna kira ga hukuma dasu tsawatar Kuma susa doka akan masu aikata irin wannan domin gujewa afkuwar hakan anan gaba

Mudai fatan mu shine a gyara Kuma Allah ya shirya mana Zuri’a ya karemu daga halaka.

Muna godiya da dukkan fatan Alkairi da Kuke mana kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for reading

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *