La ilaha illallah liman ya mutu adaidai lokacin da yake Jagorantar sallah Allah Mai iko wannan dai ana masa kyakkyawan zaton ya cika da Imani….

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

La ilaha illallah liman ya mutu adaidai lokacin da yake Jagorantar sallah Allah Mai iko wannan dai ana masa kyakkyawan zaton ya cika da Imani.

Allahu Akbar ba wannan ne Karon Farko ba da mutane suke Rasuwa a lokacin da suke sallah.

Akwai hadisin da yake cewa duk wanda ya mutu za,a tashe shi akan abinda ya mutu yanayi kaga kuwa wanda ya mutu yana sallah za,ayi masa kyakkyawan zato wanda kuwa ya mutu agurin alfasha wa’iyazu billah Amma abun babu dadin fada.

Allah yasa mudace yasa mu cika da Imani ya jiqan iyayen mu da Malaman mu muma idan Tamu tazo Allah yasa muyi kyakkyawan karshe.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for watching

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *